Manyan Labarai

Manyan Labarai

Arewa za ta kayar da Tinubu a zaɓen 2027 —Babachir

Babachir David Lawal ya ce ’yan Arewa za su tsayar ɗan takara da nufin yaƙar Tinubu a zaɓen 2027, saboda tsare-tsaren gwamnatinsa da suka jefa jama

Matsalar Lantarki: Ga tsada ga rashin wuta

Duk da tsadar kuɗin wutar lantarki da aka ƙara wa ’yan Najeriya, har yanzu babu wanda matsalar ta ƙyale a ƙasar daga masana’antu har zuwa gidaje

An gano gawar mutum 15 bayan hatsarin kwalekwale a Neja

Mutum 26 da ke sanye da rigunan kariya sun tsira da ransu bayan kifewar kwalekwalen

NAJERIYA A YAU: Matakan Da Muke Dauka Don Karfafawa ’Yan Najeriya Kwarin Gwiwar Kada Kuri’a —INEC

Duk da irin korafe-korafen masu kaɗa ƙuri’a, Hukumar Zaɓe ta Kasa (INEC) ta ce tana ɗaukar matakai don ƙarfafa wa ’yan Najeriya gwiwar fitowa su

HOTUNA: Yadda Aisha ta koma gidan Buhari na Kaduna

Aisha ta koma gidan marigayin ne bayan shafe kwanaki tana karɓar gaisuwa a Daura.