HOTUNA: Yadda Kwankwaso ya karɓi ’yan APC zuwa NNPP a Kano
Taron ya gudana ne a gidan Kwankwaso da ke Kano.
Manyan Labarai
Taron ya gudana ne a gidan Kwankwaso da ke Kano.
Sai dai wasu mazauna yankin sun zargi makiyaya da kai hari, amma sun musanta wannan zargi.
Allah ya yi wa Sarkin Katsinan Gusau da ke jihar Zamfara, Dr Ibrahim Bello rasuwa.
“Ina da shekaru 6 lokacin da aka sace ni zuwa Onitsha, inda na shafe shekaru 5 ina aikatau. An canja mun suna zuwa Onyeduka tare da mayar da ni addini
shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci yayi nazari ne kan irin damar da masu hidimtawa kasa suke dasu na samun aiki, koyon sana’a ko saka hannun