Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 95 a Neja, sun ceto mutum 138 da aka sace

Dakarun sun lashi takobin kawo ƙarshen barazanar ta’addanci a faɗin Najeriya.

Nentawe Yilwatda ne zai zama sabon shugaban APC na ƙasa

Matukar ba a sami sauyin tsare-tsare ba, akwai yiwuwar Ministan Jinkai da Yaki da Talauci, Farfesa Nentawe Yilwatda ya zama sabon shugaban jam’iyyar A

Sojoji sun kashe Kwamandan Boko Haram Ibn Khalid a Borno

Sojojin sun kuma ƙwato wasu makamai masu tarin yawa da ‘yan ta’addan ke amfani da su.

NAJERIYA A YAU: Cututtukan da rumar daki ke haifarwa ga jikin mutum

Masana kiwon lafiya sun bayyana yadda ruma ke yada matsalolin rashin lafiya ga lafiyar jikin mutum. Musamman a lokuta irin na damina, ruma kan dabaiba

Tinubu ya sake miƙa buƙatar karɓo bashin Dala miliyan 347 daga ƙetare

Ya zuwa watan Maris dai, adadin bashin da ake bin Najeriya ya kai Dala biliyan 91 kwatankwacin Naira tiriliyan 121.