Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Abubuwan da ya kamata yara su yi yayin hutun makaranta

A duk lokacin da akace an kammala zangon karatu, dalibai kan samu hutu don hutawa da yin wadansu abu na dabam da kuma basu damar shakuwa da ‘yan uwa d

Majalisar Dattawa ta sahale wa Tinubu karɓo rancen $21bn a ƙetare

Sanata Abdul Ningi ya bayyana damuwa game da ƙarancin bayanai kan yadda za a raba bashin da kuma hanyoyin da za a biya su.

Jami’an tsaro sun dakile yunkurin Sanata Natasha na shiga harabar Majalisa

Jami’an tsaro sun hana Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da ’yan rakiyarta shiga haramar Majalisar Dokoki ta Kasa, inda ta je da niyyar halartar za

Kamfanonin lantarki za su katse wuta kan bashin N5.2trn da suke bin gwamnati 

Taurin bashin ya hada da Naira tiriliyan 1.2 na wutar da aka samar a watanni shidan farkon shekarar 2025, da Naira tiriliyan 2 daga 2024, da kuma bash

NAJERIYA A YAU: Yadda tsadar taki ke hana noman masara da shinkafa

Manoma sun ƙaurace wa noman masara da shinkafa da aka fi amfani da su a Najeriya sakamakon tsadar takin zamani, abin da masana ke ganin in ba a ɗauki