A tsananta hukunci kan masu dukan mata — Sarki Sanusi
Abin takaicin da muke gani a yau shi ne yadda ake yi wa mata jina-jina da sunan ladabtarwa.
Manyan Labarai
Abin takaicin da muke gani a yau shi ne yadda ake yi wa mata jina-jina da sunan ladabtarwa.
Zai fi kyau idan za a sauya sunan wani waje don karrama wani, a zaɓi wajen kamar ofisoshin gwamnati ko kuma asibitoci da sauransu.
Gwamnan Jihar Katsina ya bayyana hakikanin halin da yake ciki bayan hatsarin motar da shi da abokan rakiyarsa suka yi a hanyar Daura zuwa Katsina.
Abokin tafiyar Gwamnan Kastina Dikko Raɗɗa da ɗaukacin fasinjojin motar da ta yi karo da tasu sun samu karaya shi kuma gwamnan ya samu buguwa a ƙirji
Ko me ya sa ’ya’yan PDP ke yi wa wasu jam’iyyun adawa aiki?