Tarihin Najeriya ba zai zama cikakke ba da na faɗi zaɓen 2023 — Tinubu
Shugaban ya buƙaci al’ummar jihar su ci gaba da zama lafiya tare da koyi da ɗabi’un marigayin.
Manyan Labarai
Shugaban ya buƙaci al’ummar jihar su ci gaba da zama lafiya tare da koyi da ɗabi’un marigayin.
Binani ta yi wa sabuwar jam’iyyar tasu ta haɗaka fatan samun nasara.
Dubban masoya tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari suna ganin Dauda Kahutu Rarara bai kyauta masa.
Ganduje ya na da masaniya kan ziyarar Tinubu kuma ya yi niyyar zuwa amma duk ƙoƙarin da ya yi domin ya samu damar halarta bai yi nasara ba.
Jam’iyyar ta ce Tinubu ya makara domin ya ɓata wa ‘yan Arewa rai game da rabon muƙamai.