Buhari bai taɓa girmama kowa kamar yadda Tinubu ya yi masa ba — Sani
Shehu Sani ya ce Tinubu duk abin da ya dace wajen girmama marigayi Muhammadu Buhari.
Manyan Labarai
Shehu Sani ya ce Tinubu duk abin da ya dace wajen girmama marigayi Muhammadu Buhari.
Shugaban ya ce za su ci gaba da yaƙi da cin hanci a Najeriya.
’Yan sanda sun tabbatar da mutuwar wani malamin Jami’ar Prince Abubakar Audu da ke Jihar Kogi bayan ya yi lalata da wata ɗalibarsa a ɗakin otel
Tinubu ya naɗa shi tare sa wasu mutane domin jagorantar wasu hukumomin Gwamnatin Tarayya.
Tinubu ya ce Najeriya za ta ci gaba da tunawa da Alhaji Aminu Dantata kan gudunmawar da ya bayar.