Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sauya sheƙar Atiku ba sabon abu ba ne — Muƙaddashin Shugaban PDP

Shugaban ya ce sauya sheƙa ya zama ruwan dare a siyasa.

Buhari ya min nasihar kula da talakawan Najeriya — Peter Obi

Obi ya bayyana Buhari a matsayin mutum mai sauƙin kai, kuma wanda ya kamata a yi koyi da rayuwarsa.

Cibiyar NITT ta gwada tashin jiragen da ta kera marasa matuka

Cibiyar Koyar da Harkokin Sufuri ta Najeriya (NITT) da ke Zariya a jihar Kaduna ta kaddamar da gwajin tashin jirage marasa matuka da injiniyoyinta suk

Shin da gaske ana shirin ɗauke rijiyar mai ta Kolmani daga Bauchi da Gombe?

Al’ummomin yankunan Kolmani, yankin da aka gano danyen mai a tsakanin jihohin Gombe da Bauchi, sun bayyana fargabarsu kan jita-jitar canza wa rijiyar

NAJERIYA A YAU: Shin Ya Kamata A Samar Da Dokokin Da Za Su Sa Ido Kan Amfani Da AI?

Tun bayan bayyanar kirkirarrriyar basira wato AI ne dai wasu mutane suke amfani da ita ta hanyar da da bai kamata ba.   Wasu sukan yi amfani da i