Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu zai kai ziyara Kano gobe Juma’a

An buƙaci Kanawa da su yi wa shugaban ƙasar kyakkyawar tarba cikin karamci da mutuntawa.

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Maiduguri zuwa sunan Buhari

Tsohon shugaban ƙasar ya rasu ne ranar Lahadi a wani asibiti a Landan bayan fama da jinya.

Na cika kashi 85% na alƙawuran neman zaɓe – Gwamna Abba

Gwamnan ya yi nuni da cewa, an cimma wannan nasarar ne bayan da aka yi nazari sosai kan ayyukan gwamnatinsa a cikin shekaru biyu da suka gabata.

Birtaniya za ta rage shekarun masu zaɓe zuwa 16

Ƙananan ƙasashe ne kawai ke ba wa yara masu shekaru 16 damar kaɗa ƙuri’a a zaɓen ƙasa, bisa ga bayanan shafukan intanet.

Dele Momodu ya sauya sheƙa daga PDP zuwa ADC

A cewar Momodu ya fice daga PDP ne, domin bar wa Wike da yaransa jam’iyyar.