Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kai gawar Buhari Daura

Za a gudanar da sallar jana’iza sannan a binne shi a gidansa.

HOTUNA: Yadda aka tarbi gawar Buhari

Abin da ya faru da Buhari kwana ɗaya kafin rasuwarsa — Mamman Daura

Mun yi hira sosai da shi har da dariya kuma yana sa ran za a sallame shi ya dawo gida a wannan makon.

Gawar Buhari ta kama hanyar Daura daga Katsina

Manyan sojoji ne suka saukar da gawarsa, wadda aka lullube da tutuar Najeriya, daga Jirgin Fadar Shugaban Kasa a Filin Jirgin Sama na Katsina

Mahara sun kashe manoma 27 a sabon hari a Filato

Mutanen da sabon harin ya rutsa da su sun hada da ƙananna yara da manya maza da mata.