Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: Atiku da iyalan Dantata da gwamnoni da ministoci sun taru a gidan Buhari

Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da Sarkin Daura da ministoci da gwamnoni sun yi wa gidan tsohon Shugaban Kasa Muhamamdu Buhari tsinke domin taR

HOTUNA: Halin da ake ciki a gidan Buhari

Halin da ake ciki a gidan Marigayi Janar Muhammadu Buhari a yayin da ake jiran isowar gawarsa domin yi mata jana’iza a garin Daura da ke Jihar K

A gida za a binne Buhari — Garba Shehu

Garba Shehu ya bayyana cewa a gida za a binne Buhari kuma an yi nisa da gina kabarin

Yadda za a yi Jana’izar Buhari a Daura

An tsaurara tsaro a gidan Buhari da a Filin Jirgin Sama na Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina; baya ga shingayen bincike guda 12 da jami’an tsaro

NAJERIYA A YAU: Wa Zai Gaji Buhari A Fagen Siyasar Najeriya?

Yayin da ake jana’izar marigayin, hankalin wasu ’yan Najeriya ya fara komawa kan yiwuwar samun wanda zai iya maye gurbinsa a fagen siyasar Najeriya.