Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: Tinubu ya kafa kwamitin jana’izar Buhari

An dora wa kwamitin nauyin shiryawa da tsara yadda jana’izar ƙasa ta musamman da za a yi wa mamacin.

An ba da hutu a Nijeriya saboda rasuwar Buhari

An ayyana hutu gobe Talata a dalilin rasuwar tsohon Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari.

Ranar Talata za a yi jana’izar Buhari

A jiya Lahadi ne dai aka sanar da rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari.

HOTUNA: Yanayin garin Daura gabanin isowar gawar Buhari

Sarkin Daura ya fito zaman fada amma babu yawan mutanen da aka saba gani.

Majalisa ta tafi hutun sati 2 domin juyayin rasuwar Buhari

Majalisar ta ɗage zamanta zuwa ranar 22 ga watan nan na Yuli, 2025 bayan rasuwar tsohon shugaban ƙasa yana ɗan shekara 83