Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abubuwan da ba za a manta Buhari da su ba

Yana ɗaya daga cikin mutane ƙalilan da suka fi kowa riƙe muƙamai a tarihin Najeriya, amma ba tare da an tuhume shi da almundahana ba a hukumance

NAJERIYA A YAU: Abin Koyi Daga Rayuwar Buhari —Makusantansa

Makusantan tsohon shugaban ƙasa Marigayi Muhammadu Buhari sun bayyana wasu abubuwa game da shi waɗanda ba kowa ne ya sani ba.

Shugabanni da dattawan ƙasa sun yi ta’aziyyar rasuwar Buhari

Buhari, ya rasu a wani asibiti da ke Birnin Landan, bayan fama da rashin lafiya.

Tsoffin zaɓaɓɓun shugabannin Najeriya da jinya ta yi ajalinsu

Shugabannin uku sun taka muhimmiyar rawa wajen ci gaban Najeriya.

Tinubu ya tura Shettima Landan domin ɗauko gawar Buhari

TIinubu ya umarci Shettima ya tafi Landan domin tahowa da gawar tsohon shugaban.