Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abin da ya faru tsakani na da DSS bayan kama ni — Ɗan Bello

Sai dai Ɗan Bello ya ce bai yi mamakin kama shi da aka yi ba, domin a Najeriya komai zai iya faruwa.

DSS ta saki Ɗan Bello bayan ta kama shi a Kano

saukar matashin da ke zaune a ƙasar China a Najeriya ke da wuya jami’an DSS suka yi awon gaba da shi.

Lakurawa sun kashe ’yan sanda 3 a Kebbi

’Yan sandan sun kwanta dama ne a yayin musayar wuta a yayin da ’yan ta’addan da ke ƙoƙarin kai hari ga matafiya a kan Babbar hanyar Gozirma zuwa Till.

Direba ya tsere da buhun masara 463

Ana zargin wani direban tirela ya gudu da buhunan masara 463 da aka aike shi da su, bayan da ya bai wa ɗan rakiyarsa guba a cikin shayi a yankin Marab

Yadda aka kama ɗan bindiga ɗauke da N13m a hanyar Jos

Dan bindigar da aka kama ya yi yunƙurin ƙwace makamin sojoji amma suka murƙushe shi