Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ɗalibi ya ƙone budurwarsa mai tsohon ciki har lahira

Wanda ake zargin da budurwar tasa mai shekara 32, dukkansu ɗaliban ajin ƙarshe ne a Jami’ar Fatakwal

Muna tunanin sayar da matatun man Najeriya — NNPCL

Shugaban ya ce an shafe shekaru ana gyaran matatun amma ba sa aiki yadda ya kamata.

Ya kamata mulkin Najeriya ya ci gaba da zama a hannun ’yan Kudu — Hannatu Musawa

Ministar ta ce ya kamata mulkin ya kasance a hannun Kudancin Najeriya domin samun daidaito.

An tsare mutum 20 da ake zargi da kisan ’yan ɗaurin aure a Filato

Kotun ta aike su gidan yari zuwa lokacin da za ta sake zama.

Ba lallai matatun man gwamnati su sake aiki ba har abada a Najeriya – Ɗangote

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ya ce yana da shakku a kan ko matatun mai mallakin gwamnatin Najeriya za su ƙara aiki a nan