Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan majalisa 17 sun fice daga ADC zuwa NDC

A zaman majalisar, an sanar da cewa wani dan majalisa, Leke Abejide, ya fice daga ADC zuwa jam’iyyar APC.

Juyin mulki: Mutum 2 sun amince sun san da shirin kifar da gwamnati

Sai dai Gana ya musanta hannu a yunƙurin juyin mulkin, yana mai cewa tun bayan ritayarsa daga aikin soja a shekarar 2010 yana rayuwa cikin nutsuwa.

NNPCL ya ƙulla yarjejeniyar gyara matatun man fetur na Warri da Fatakwal

Sabuwar yarjejeniyar na zuwa ne bayan gaza ƙarasa aikin da ya laƙume dala biliyan 2.39 a baya.

’Yan bindiga sun kashe fararen hula 11 a harin ramuwar gayya a Katsina

An kashe mutane 11 a wani harin ramuwar gayya da ’yan bindiga suka kai a kauyen Gwalgoro da ke Karamar Hukumar Kankia a Jihar Katsina.

’Yan bindiga sun sa wa manoma harajin N10m a Katsina

’Yan bindiga sun sace mata da kananan yara 15 tare da kakaba wa manoma harajin Naira miliyan 10 a Jihar Katsina