Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ne ya buɗe wa Buhari ƙofar zama shugaban ƙasa — Hadimi

Hadimin ya ce Tinubu ne ya share wa Buhari hanyar da ya zama shugaban ƙasa a 2015.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Cin Kifi Yadda Ya Kamata

Duk da amfanin kifi ga lafiyar jikin mutum da kuma samar da kudin shiga masana sun ce ba a amfani da shi yadda ya kamata a Najeriya.   Baya ga ba

’Yan bindiga sun kashe mutum 13 a ƙauyukan Neja

Manoma da dama a yankunan sun daina zuwa gonaki saboda fargabar kai musu hari.

Jami’an tsaro sun hallaka ’yan bindiga 30 a Katsina

Kwamishinan ya ce gwamnatin jihar na ƙoƙarin kawo ƙarshen matsalar tsaro a jihar.

2027: Idan ADC na son lashe zaɓe dole ta bai wa ɗan Arewa takara — Okonkwo

Ya matuƙar jam’iyyar na son kayar da Tinubu dole ta bai wa ɗan Arewa takara.