Manyan Labarai

Manyan Labarai

Biza: UAE ta ƙaƙaba wa ’yan Najeriya sabbin takunkumai

Dubai ta gindaya wasu sharuɗa mai tsauri ga duk ɗan Najeriya da ke son shiga birnin.

Kwanan nan gwamnati za ta sake kara kudin lantarki a Najeriya – Minista

Ministan Lantarki na Najeriya, Adebayo Adelabu, ya ce Gwamnatin Tarayya na shirye-shiryen sake kara kudin wutar lantarki domin rage yawan bashin da ba

Kaso 90 na ’yan bindigar da suka addabi Katsina ’yan asalin jihar ne – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, ya ce kimanin kaso 90 cikin 100 na ’yan bindigar da suka hana jiharsa sakat ba baki ba ne, ’yan cikinta ne.

DAGA LARABA: Shin Ko Zafin Nema Na Kawo Samu?

Mai yiwuwa masu sauraro sun san wani bawan Allah wanda kusan a kullum, kuksan a ko yaushe a cikin nema yake, amma Allah bai kawo ba.. Wasu dai na gani

‘Abin da zai sa APC ba za ta taɓa mantawa da Ganduje ba’

Ya ce za su rama biki idan lokaci ya yi, kuma a nan ne za a gane Ganduje shi ne rufin asirin APC.