Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hadiman gwamnan Kano sun haura 300 bayan naɗa wasu sabbi 19

Yanzu haka adadin hadiman da ke aiki da Gwamna Abba sun haura su 300.

Mai shekara 70 ya kashe ƙanwarsa kan gadon gona a Jigawa

Rundunar ’yan sandan jihar ta kama wani tsoho mai shekara 70 bisa zargin kashe ƙanwarsa saboda rikici kan filin gado.

“ADC za ta fuskanci matsala wajen zaɓen wanda zai yi mata takarar shugaban ƙasa”

Ya ce haɗakar ADC ta yi kama da wadda aka yi wajen kafa jam’iyyar APC a 2015.

Kotu ta umarci a mayar da Sanata Natasha majalisa

Mai Shari’a Binta Nyako ta ce hukuncin da majalisar ta ɗauka a kan Sanata Natasha ya yi tsauri da yawa.

Kotu ta ci tarar Natasha N5m saboda kin bin umarninta

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja a ranar Juma’a ta sami dakatacciyar Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natsha Akpoti-Uduaghan da laifin raina kotu, s