Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ɗan wasan Liverpool, Diogo Jota, ya mutu a hatsarin mota

Ɗan wasan na Liverpool tare da ɗan uwansa sun rasu sakamakon hatsarin motar.

Lakurawa sun kashe mutum 15 a harin ramuwar gayya a Sakkwato

Harin na zuwa ne bayan da mutanen ƙauyen suka kashe wani jagoran Lakurawa a makon da ya wuce.

NAJERIYA A YAU: Ɓoyayyun Ƙalubalen Da Sabuwar Haɗakar ADC Za Ta Iya Fuskanta

Wasu na ganin tafiyar za ta fuskanci manyan ƙalubale kafin zuwan babban zaɓen 2027.

Za mu ɗauki mataki kan mambobinmu da ke shirin shiga haɗakar ADC — PDP

Ukuɓar da gwamnati Tinubu ta sanya talakwan Nijerya a ciki ba za ta misaltu ba.

2027: David Mark zai kai mu ga nasara — ADC

Sabuwar tafiyar ta haɗa manyan jiga-jigan ‘yan adawa da ke fatan yaƙar APC a zaɓen 2027.