Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisar Dokokin Filato ta zaɓi sabon shugaba

Zaɓen sabon kakakin na zuwa ne bayan murabus ɗin Dewan.

David Mark ya fice daga PDP, ya shiga haɗaka don ƙalubalantar Tinubu

Mark ya ce rikice-rikicen jam’iyyar PDP sun janyo mata abun kunya a idon jama’a.

Najeriya ta kammala dawo da alhazan da suka yi Aikin Hajjin bana

Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta sanar da kammala dawo da dukkan  alhazan da suka yi Aikin Hajjin bana gida Najeriya daga kasar Saudiyy

Kotu ta yanke hukuncin rataya ga dalibin da ya kashe malaminsa a Jos

Babbar Kotun Jihar Filato da ke zamanta a Jos, ta yanke wa dalibin makarantar GSTC Bukuru, Odey Emmanuel, hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kasha

DAGA LARABA: Cutukan Da Sinadaran Yin Burodi Ke Haifarwa

Burodi ya zama daya daga cikin abincin da ‘yan Najeriya basa iya yi babu shi. Yayin da wasu ke cin shi a matsayin abin Karin kumallo da safe, wasu kuw