Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: An yi jana’izar Dantata a Madina

Ba a taɓa samun wanda ya rasu a wata ƙasa daban ba sannan a kai shi Madina a binne shi sai a kan Aminu Dantata.

Isra’ila na bincike kan harin dakarunta da ya kashe fararen hula a Gaza

Abin da ya faru a wannan wuri ba ya da bambanci da kisan kiyashi.

Sai bayan Magariba za a yi wa Dantata jana’iza a Madina

An ɗauki marigayi Ɗantata daga filin jirgi na Madina kuma yanzu haka za a je Shakzura inda a nan ne za a ƙarasa shirya shi.

NAJERIYA A YAU: Halin da al’ummar Mokwa ke ciki wata guda bayan ambaliya

Tun bayan da Gwamnatin Tarayya da wasu ɗaiɗakun mutane suka tallafa wa waɗanda abin ya shafa da kuɗi da ma wasu abubuwa, wasu mazauna yankin suke bayy

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Akwai ƙa’idoji da Gwamnatin Saudiyya ta shimfiɗa kan yadda za a shigar da gawa domin yi mata jana’iza a ƙasar.