An kashe ubangidan Turji, Kacalla Ɗanbokolo a Zamfara
Ɗanbokolo mutum ne da ya fi Bello Turji fitina, ya fi Turji aikata miyagun laifuka.
Manyan Labarai
Ɗanbokolo mutum ne da ya fi Bello Turji fitina, ya fi Turji aikata miyagun laifuka.
’Yan sanda sun kama wasu mutane biyu bisa zargin kashe wani mutum bisa zargin sa satar waya
A safiyar Litinin din nan ne jami’ai da yawa ne suka kutsa cikin zauren da aka tsara gudanar da taron inda suka bukaci mahallarta da su watse.
Tawagar Sarki Muhammadu Sanui II da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da Gwamnan Jigawa Umar Namadi sun sauka a Madina domin halartar jana’izar Alh
Babban attajirin ya bar babban gibi mai wuyan cikewa, musamman a bangaren ayyukansa na taimakon marasa karfi da gajiyayyu