Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ganduje ya yi murabus daga shugabancin jam’iyyar APC

Ganduje ya bayyana rashin lafiya a matsayin dalilin da ya sa ya ajiye shugabancin jam’iyyar.

Sojoji sun yi wa ’yan bindiga luguden wuta a Neja

Sojojin sun kai harin ne a matsayin ramuwar gayya.

Ribas: Duk wani rikici tsakanina da Fubara ya ƙare – Wike

Yanzu ɓangarorin biyun sun amince su yi aiki tare domin ci gaban Jihar Ribas.

NAJERIYA A YAU: Ko Wadanne Dalilai Ne Ke Hana Mata A Arewa Koyon Ilimin Kimiyya?

Doctor Zainab Muhammad na daya daga cikin mata a Arewacin Najeriya da ta jajirce tare da kudirin cika burinta na karantar kimiyya duk da kalubalen da

Sheikh Dahiru Bauchi ya cika shekara 101 a duniya

Yana da ’ya’ya kimanin 100 da jikoki 406, da tattaba-kunne 100, wadanda su ma suka gaje shi a fannin  haddar Al-Qur’ani.