Gwamnatin Kano ta ba da hutun sabuwar shekarar musulunci
A yau din aka samu rahoton ganin watan sabuwar shekarar musulunci ta 1447 Bayan Hijira a Saudiyya.
Manyan Labarai
A yau din aka samu rahoton ganin watan sabuwar shekarar musulunci ta 1447 Bayan Hijira a Saudiyya.
Ban damu dole sai na ƙulla wata yarjejeniya da su [Iran] ba,” a cewar Trump.
Alƙalin kotun ta ce an same su da laifin daban-daban wanda hakan ya sa aka yi musu hukunci.
Daya daga cikin manyan ’yan bindigar da suka addabi Najeriya, Bello Turji ya kashe ’yan sa-kai sama da 40 a wani harin kwanton bauna da ya kai a jihar
Da za a kirkiri sabuwar jiha a Najeriya a yanzu, to da dole a samar da karin gwamna daya da sabuwar majalisar dokoki, da sababbin ma’aikatun gwamnati,