Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Nijeriya ta yi wa Amurka martani kan barazanar tsaro a Abuja

Jami’an tsaro suna aiki ba dare ba rana domin tabbatar da daƙile dukkan wata barazanar tsaro.

Trump ya soki Iran da Isra’ila kan saɓa wa yarjejeniyar tsagaita wuta

A wannan matakin ana iya cewa ƙasashen Iran da Isra’ila ba su ma san abin da suke yi ba.

Yarjejeniyar tsagaita wutar Isra’ila da Iran ta samu tasgaro

Ya bayyana rashin jin daɗinsa da ƙasashen biyu game da saɓa yarjejeniyar, sa’o’i kaɗan bayan sun amince da ita.

Iran ta kama ’yan leƙen asirin Isra’ila 6

Iran ta kama mutane shida kan zargin kasancewa ’yan leken asiri ga Isra’ila.

Iyalan Kanawa da aka kashe a Uromi sun zargin gwamnati da yin watsi da su

Sun bayyana cewa alƙawarin kuɗin asibiti da tallafi da kuma diyya fa gwamnatocin jihohin Edo da Kano suka yi musu bai wuce fatar baki ba.