Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Dabarun Samun Kuɗaɗe Ta Hanyar Amfani Da Wayar Hannu

A zamanin yau, ba kira da tura saƙo kawai ake yi da wayar hannu ba; baya ga haka, muhimmiyar hanya ce ta samun kuɗi da bunƙasa sana’o’i. Ko kun san da

Iran da Isra’ila sun amince da tsagaita wuta —Trump

Yaƙin da aka kwana 12 ana gwabzawa zai tsaya bayan ƙawayen Iran sun yi mata tayin makaman nukiliyansu da kuma gina mata masana’antar ƙera makamai masu

‘Harin da Iran ta kai wa sansanin sojin Amurka keta haddin Qatar ne’

Mun tabbatar da cewa babu wanda ya rasa rai ko jikkata a harin.

Iran ta ƙaddamar da hare-hare kan sansanonin sojin Amurka

Dakarun juyin juya halin Iran sun ƙaddamar da hare-haren makamai masu linzami kan sansanin sojin.

Babu dalilin kai wa Iran farmaki — Putin

Hare-haren da Isra’ila da Amurka suka kai wa Iran “sun saɓa wa dokoki da ƙa’idojin ƙasa da ƙasa.”