Manyan Labarai

Manyan Labarai

Akwai ƙasashen da ke shirin bai wa Iran makaman nukiliya — Rasha

Manyan hafsoshin sojan Iran sun yi barazanar mayar wa Amurka da martani mai tsanani kan hare-haren da ta kai.

Harin Iran: Amurka ta ɗebo ruwan dafa kanta

Iran ta ce ya zama tilas Amurka ta girbi abin da ya shuka, har sai ta yi nadama

Koriya ta Arewa za ta taimaka da gyara tashoshin nukiliyan Iran —Masani

Matakin daga babbar ƙawar Iran ɗin zai kawo ƙarshen irin takurar da ƙasashen Yamma ke yi wa Tehran

NAJERIYA A YAU: Matakan daƙile kisan matafiya a hanyoyin Najeriya

A kwanakin baya ma an kashe wasu matafiya a garin Uromi da ke jihar Edo a hanyar su ta komawa Kano

Bio ya maye gurbin Tinubu a matsayin sabon shugaban ECOWAS

Bio ya yi alƙawarin fifita buƙatun jama’ar yankin don kawo ci gaba mai ɗorewa.