’Yan bindiga sun sace babban alƙali a Bayelsa
Har yanzu ba a san inda maharan suka kai alƙalin ba.
Manyan Labarai
Har yanzu ba a san inda maharan suka kai alƙalin ba.
Sai dai Gwamnatin Filato ta ce za a hukunta waɗanda suka aikata laifin.
Za mu ƙaddamar da hari kan jiragen yaƙi da kuma jiragen dakon kayan Amurka da ke zirga-zirga a Tekun Bahar Rum.
“Amurka za ta sake kai wa Iran hari idan har ba ta nemi yin sulhu ba,” a cewar Trump.
Wani mutum da ya tsira ke ya bayyana aka kai musu harin.