Manyan Labarai

Manyan Labarai

Nan da mako biyu za mu yanke shawara kan shigar wa Isra’ila yaƙi — Trump

Trump ya kuma ce akwai yiwuwar a zauna a teburin sulhu.

Ba zai yiwu mu bar Khamenei a raye ba — Isra’ila

Kafin harin an yi ƙoƙari kwashe marasa lafiya da dama, saboda a ceto rayukansu.

Hisbah ta lalata katan 243 na barasa da wasu kayan maye a Yobe

Hukumar Hisbah, ta ce an lalata barasa a Damaturu, a wani mataki na aiwatar da dokar hana sha da rarraba kayan barasa a jihar.

Tinubu na ƙaddamar da wasu ayyuka a Jihar Kaduna

Wasu daga cikin ayyukan da shugaban ya ƙaddamar sun haɗa da: asibitin ƙwararru mai gadaje 300 da gwamnatin jihar ta gina don bunƙasa harkokin lafiya.

Za a dawo da dukkan Alhazai gida ranar 28 ga Yuni – NAHCON

Hukumar NAHCON da ke birnin Makkah na cewa, alhazan Najeriya 6,528 ne suka dawo Najeriya, yayin da Kamfanin Max Air ya kammala jigilar Alhazai jirgi n