Kotu ta ba da belin Natasha kan N50m kan zargin bata sunan Akpabio
Babbr Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin dakatacciyar Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, kan Naira miliyan 50.
Manyan Labarai
Babbr Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin dakatacciyar Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, kan Naira miliyan 50.
Gwamna ya ce wasu daga cikin matsalolin jam’iyyar na da alaƙa da girman kan da wasu shugabannin jam’iyyar ke yi.
’Yan bindiga sun kashe akalla manoma 20 da wasu mutum uku da kuma wani dan sinitiri a jihar Katsina.
Cutar amosanin jini wacce aka fi sani da cutar sikila na cigaba da barazana ga rayukan masu dauke da ita. Wannan cuta na saka masu ita da ‘yan uwan su
Amnesty ta bukaci bangarorin biyu, da su kare fararen hula yayin da adadin mace-mace da jikkata ke ci gaba da karuwa.