Manyan Labarai

Manyan Labarai

Amurka na iya kashe jagoran addini na Iran don mun san inda yake — Trump

Trump ya shaida wa Firaiministan Isra’ila Benjamin Netanyahu cewa kashe Khamenie “ba shawara ce mai kyau ba.”

Iran ta kai hari hedikwatar hukumar leƙen asirin Isra’ila

Kamfanin dillancin labaran Iran (TASNIM) ya ruwaito cewa rundumar juyin juya hali na Iran (IRGC) ne ta kai harin a hedikwatar Mossad da ke Herzliya.

Jirgin alhazai ya yi saukar gaggawa kan barazanar harin bom

Jirgin alhzan ya samu samu sakon cewa an dasa bom a cikinsa a yayin da yake sararin samaniya

Matatar man Isra’ila ta daina aiki bayan sabon harin Iran

Matatar man ƙasar Isra’ila da ke yankin Haifa ta dakatar da ayyukanta gaba daya bayan harin da Iran ta kai mata.

Sarki ya yi barazanar hana yin Musulunci a garinsa bayan dodanni sun kai wa Musulmi hari

Sarkin garin ya ci Musulmi tare tare da barazanar koran su daga garin bayan dodanni sun kai hari a masallaci da gidan limami