Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamna Bala Mohammed ya koma Jam’iyyar APM

Tuni Gwamna Bala ya karbi katinsa na zama mamba a sabuwar jam’iyyar a yayin taron da aka gudanar a yammacin Asabar.

Kwankwaso zai sauya sheƙa daga ADC zuwa Jami’yyar NDC

Ana sa ran Kwankwaso da Peter Obi za su koma NDC tare da magoya bayansu a mako domin shiga zaɓen 2027 a sabuwar jam’iyyar tasu, bayan ficewarsu

Rikici ya taso a Jam’iyyar APC kan takarar zaben 2027

Sai dai kuma rahotanni sun nan yadda ake zargin wasu gwamnoni suna kokarin amfani da wannan tsari domin ba wa ’yan gaban goshinsu takara.

Mun fitar da miliyoyin ’yan Najeriya daga kangin talauci —Tinubu

Tinubu ya ce gidaje miliyan 15 da ke cikin mawuyacin hali sun samu tallafin kudi da gwamnatinsa take bayarwa, inda kimanin mutane miliyan 7.5 suka fit

Tinubu zai ziyarci ƙasashen Faransa, Rwanda da Kenya

Shugaba Tinubu zai bar Najeriya ne a ranar Asabar 2 ga watan Mayu.