Manyan Labarai

Manyan Labarai

Damina: NiMet ta gargaɗi jihohi 13 kan barazanar ambaliyar ruwa

Hukumar ta shawarci mutane kan su share magudanan ruwa kafin saukar ruwan sama.

Isra’ila da Iran su daidaita rikicin da ke tsakaninsu — Gwamnatin Tarayya

Najeriya ta ce a shirye ta ke ta bayar da gudunmawa wajen wanzar da zaman lafiya.

Mahara sun kashe mutum 26 a sabon hari a Binuwai

Maharan sun kai wa yankunan daban-daban hari cikin dare yayin da jama’a ke tsaka da barci.

Farashin fetur ya tashi a kasuwar duniya bayan harin Isra’ila a Iran

Masu zuba hannun jari na cikin ɗari-ɗari kan abin da rikicin zai iyar haifarwa.

Mulkin Tinubu ya fi kowane muni tun bayan dawowar mulkin farar hula — Dalung

Tsohon ministan ya ce babu abin da talaka ya samu a mulkin Tinubu face baƙar azaba.