Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mayar da Nijeriya tsarin jam’iyya ɗaya ba ya cikin manufofinmu — Tinubu

Ina jin daɗin ganin jam’iyyun adawa a cikin ruɗani, saboda hakan nasara ce bangarenmu.

12 ga Yuni: Najeriya na bikin ranar dimokuraɗiyya

Najeriya, ta kasance ƙasa mafi yawan al’umma a Nahiyar Afirka inda ake bikin murnar ranar dimokuraɗiyyar domin tunawa da zaɓen 12 ga watan Yuni

An hana hawa babur da daddare a fadin jihar Gombe

Al’ummar jihar Gombe sun wayi gari da sabuwar dokar takaita zirga-zirgar babura daga ƙarfe 700 na yamma zuwa ƙarfe 6:00 na safe a duk faɗin jihar.

Rashin wutar lantarki ya durƙusar da kasuwanci a Arewa Maso Gabas

‘Yan kasuwa da yawa sun koka kan yadda rashin wutar ya shafi harkokin kasuwancinsu.

An kashe mutum 41 cikin mako ɗaya a Filato 

Masana sun ce dole ne gwamnatin jihar ta tashi tsaye kan rikicin kafin ya gagare ta.