Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a dauke wa jihohin Arewa maso Gabas wutar lantarki na tsawon kwana 4

Kamfanin Dakon Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da cewa za a dauke wutar lantarki a liahirin jihohin yankin Arewa maso Gabas guda shida.

DAGA LARABA: Dalilan Rashin Jituwa Tsakanin Marasa Lafiya Da Jami’an Kiwon Lafiya

Asibiti ko dakin shan magani ko wani bigire mai kama da wadannan wuri ne da marasa lafiya kan je ko ake kai su don neman waraka a duk lokacin da bukat

Rikicin Filato: An sake kone gidaje 96 a Mangu

Mahara sun kone gidaje akalla 96 a yankin Gyenbwas na gundumar Langai da ke karamar hukumar Mangu a jihar Filato.

Dalilin da Nijeriya ke fuskantar tsaiko wajen karɓar rancen $5bn daga Saudiyya

Idan har wannan yarjejeniyar karɓar bashin ta ƙullu, za ta kasance mafi girma irinta da Nijeriya ta shiga.

A saurari sauyin da za mu yi wa ɓangaren man fetur a Nijeriya — Dangote

Za mu yi sauyi a ɓangaren mai baki ɗaya a ƙasar, ba wai kawai rage farashinsa ba kaɗai.