Manyan Labarai

Manyan Labarai

A saurari sauyin da za mu yi wa ɓangaren man fetur a Nijeriya — Dangote

Za mu yi sauyi a ɓangaren mai baki ɗaya a ƙasar, ba wai kawai rage farashinsa ba kaɗai.

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Matsalar Kwacen Waya

’Yan Najeriya suna ci gaba da nuna damuwa da yadda rahotannin kwace-kwacen waya suke karuwa a sassan daban-daban na kasa.   Daya daga cikin rahot

Mijina bai saci kuɗin Nijeriya ba — Maryam Abacha

Marigayi Janar Sani Abacha ya jagoraci Nijeriya ne ƙarƙashin mulkin soji tsakanin 1993 zuwa 1998.

Bom ya kashe masu yawon murnar sallah a Sakkwato

Waɗanda lamarin ya rutsa da su da ke kan babura na hanyarsu ta dawowa daga yawon bikin sallah a ƙauyen Gwabro.

Zai fi kyau Tinubu ya mayar da hankali kan ’yan Nijeriya ba Zaɓen 2027 ba — ACF

Gwamnonin jam’iyyar APC 22 a faɗin ƙasar sun amince da cewa Bola Tinubu ne ɗan takararsu a zaɓen 2027 mai zuwa.