Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnan Akwa Ibom ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Gwamnan ya ce tsantsar ƙaunar da yake yi wa Tinubu ce ta sa ya sauya sheƙar zuwa APC.

Tinubu ba zai canza Kashim a matsayin mataimakinsa ba a 2027 – APC

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta musanta labarin da ake ta yadawa cewa akwai yiwuwar Shugaban Kasa Bola Tinubu ya canza mataimakinsa, Kashim Shet

Tsohon Alkalin Alkalan Najeriya, Lawal Uwais ya rasu

Tsohon Alkalin Alkalan Najeriya, Mohammed Lawal Uwais ya rasu yana da shekaru 89 a duniya.

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Suka Fara Bacewa Yayin Bukukuwan Sallah

Yau mutane na kallon bukukuwan Sallah da ido daban—yayin da wasu ke ganin ta zama lokaci na shakatawa nishadi kawai, wasu kuwa na cewa an bar al’adun

Wani mutum ya mutu a cikin rijiya a Kano

An mika gawar marigayin ga Hakimin Kawon Arewa, Alhaji Hamisu.