Manyan Labarai

Manyan Labarai

Babu Shugaban da ya taimaki Arewa kamar Tinubu — Uba Sani

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da ya karɓi wata tawagar fadar shugaban ƙasa da ke rangadi a yankin Arewa maso Yamma.

Surajo Mai Asharalle ya rasu

Alhaji Surajo ya yi fice a wajen waƙar Hausar nan da ake kira Asharalle.

Fursunoni 9 sun haddace Alƙur’ani a gidan yari a Kano 

CSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ua bayyana cewa wasu daga cikin fursunonin ba su da cikakken ilimin karatun Alƙur’ani lokacin da aka kawo su gidan gy

An yi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sakkwato

Mazauna yankin sun bayyana cewa maharan sun shafe kimanin awa biyu sun cin karensu babu babbaka, ba tare da jami’an tsaro sun kawo ɗauki ba.

Abba kaɗai ke da takarar kai-tsaye a Kano —APC

Ganduje ya bayyana cewa Jam’iyyar APC Reshen Jihar Kano ba ta amince da bayar da tikitin takarar kai-tsaye ga masu neman sauran kujeru ba a zaɓe