Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta ci su El-Rufa’i tarar miliyan 900

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna ta ci tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i da wasu mutum biyar tarar Naira miliyan 900.

DAGA LARABA: “Sai Na Tara Kudin Cin Abinci Na Nake Iya Siyan Audugar Al’ada”

Rashin iya siyan audugar Alada ga mata na kara jefa su cikin matsaloli da dama, a wasu lokuta ma har da cututtuka da ka iya jawo musu matsaloli.  

Tinubu zai ciyo bashin Naira tiriliyan 39 daga kasashen waje

Tinubu ya jaddada gaggawar buqatar wadannan kudade, yana mai nuni da tasirin cire tallafin mai da raguwar kudaden shiga na cikin gida.

An ga watan Babbar Sallah a Saudiyya

Bana za a yi Babbar Sallah ranar Juma’a bayan alhazai sun kammala Tsayuwar Arfa a ranar Alhamis mai zuwa.

Matashi ya shiga hannun ’yan sanda kan kisan matar aure a Kano

Ya ba da labarin yadda ya makure matar auren sa’annan ya soka mata wuka a wuya a cikin gidanta