Har yanzu tafiyar ceto Najeriya na gaba — Atiku
Atiku ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, jim kadan bayan hukuncin kotun ƙoli.
Manyan Labarai
Atiku ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, jim kadan bayan hukuncin kotun ƙoli.
Kungiyoyin sun bayyana cewa, sun ɗauki wannan mataki ne bayan da Gwamnatin Tarayya ta kasa kammala tattaunawa da su kan batun ƙarin alawus-alawus da s
Wannan hukunci ya maida shugabancin da David Mark ke jagoranta kan madafun iko, bayan da Hukumar Zaɓe mai zaman kanta (INEC) ta soke sunayensu a baya.
Sanarwar ta ce, ana sa ran Tegbe zai taimaka wajen gyaran tsarin samar da wuta, inganta daidaiton katsewar lantarki da kuma jawo masu zuba jari.
Yayin da rikicin gabas ta tsakiya yake ci gaba da ruruwa, tare da ficewar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) daga ƙungiyar ƙasashen da ke fitar da man f