Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ko gwamnoni duka za su koma APC ba zai hana mu kayar da Tinubu a 2027 ba — Babachir

Babachir ya ce babu abin da zai hana su kayar da Tinubu a babban zaɓen 2027 da ke tafe.

An kama Hakimi kan zargin taimaka wa ’yan bindiga a Neja

Rahotanni sun nuna cewar mutanen na taimaka wa ‘yan bindiga wajen kai hare-hare a yankunan.

Ndume ya jinjina wa Tinubu kan bai wa ’yan Arewa sabbin muƙamai

Ndume ya ce yana da kyau shugaba ya kasance mai sauraren koken jama’a.

Halin da fasinjoji ke ciki bayan hatsarin jirgin sama a Ilori

Hukumar NSIB ta gano katin nadar bayanan jirgin horon kwalejin koyon tukin jirgi da ya yi hatsari a Ilori

Jami’an Sibil Difens sun bude wuta a garin Jos

Jami’an Hukumar Sibil Difens da ke aiki da Hukumar JMDB masu kamen manya motoci sun yi ta harbe-harbe a ranar Asabar.