Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za mu gina mayankar dabbobi a kan Naira biliyan 3 a Gombe —Gwamnati

Hakan wani bangare ne na shirin inganta kiwon dabbobi da tsaftar abinci da kuma rage matsalolin kiwon dabbobi

Sojoji sun kashe mayaƙan ISWAP 5 a Borno

Maharan sun kai farmakin ne a kauyen Gajibo da misalin karfe 10:20 na dare amma sojoji suka ragargaje su

Yadda dilolin ƙwaya ke cin karensu ba babbaka a Abuja

Wasu lokutan ma wuraren da ake dillancin kwayoyin nan suna makwabtaka da wasu manyan ofisoshi na tsaron kasa. Wani abin ban mamaki shi ne za a iya yi

Mace ta damfari masu neman aikin gwamnati Naira miliyan 250

Wata mata da ta yi wa masu neman aikin gwamnati damfarar kudi sama da Naira miliyan 250 ta shiga hannun jami’an tsaro.

Kwamishinoni: Ku koma APC ko ku yi murabus — Gwamna Eno

Gwamna Eno ya ce duk da yana ƙaunar PDP, ba ya hango nasarar jam’iyyar a zaɓuka masu zuwa, sakamakon rigingimun da jam’iyyar ke ciki.