Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun kashe mayaƙan ISWAP 16 a Borno

Dakarun da ke samun goyon bayan jiragen sama daga rundunar sojin sama, sun yi ta artabu da ’yan ta’addan a wani farmakin da ya ɗauki tsawon sa’o’i biy

An kama jami’in Hukumar NRC da laifin satar waya

An gano kayayyakin da aka sace, kuma an miƙa su ga rundunar ’yan sandan Najeriya inda ta fara gudanar da cikakken bincike.

2027: ’Yan Najeriya sun yi watsi da takarar Tinubu, sun koka kan tsadar rayuwa

Wasu na ganin wannan goyon bayan ba komai ba ne face muradin ci gaba da riƙe madafun iko.

Cutar lamoniya ta kama alhazai 99 ’yan ƙasar Indonesiya a Saudiyya

Maniyyatan da suka kamu da cutar suna samun kulawa a asibitoci a biranen Makka da Madina

Allah Ya Isa: Shugaban PDP Damagun ya musanta zargin yi wa APC aiki

Wasu masu ruwa da tsaki a PDP na zargin cewa Damagun da  yi wa jam’iyyar zagon ƙasa APC, shi ya sa yake rura wutar rikicin cikin gida da ya ƙi c