Jami’an tsaro sun kashe ’yan ta’adda 13,000 daga 2023 zuwa yanzu —Ribadu
Nuhu Ribadu ya ce mayaƙan Boko Haram da ISWAP 124,408 sun miƙa wuya ga jami’an tsaro
Manyan Labarai
Nuhu Ribadu ya ce mayaƙan Boko Haram da ISWAP 124,408 sun miƙa wuya ga jami’an tsaro
Shin waɗannan ’yan siyasa za su iya ci gaba da shan hannu da juna har su kawar da gwamnati mai ci?
Babu wanda zai iya tilasta wa kowa ya tsaya a inda bai so, APC a shirye take ta karɓi ƙarin ’yan Najeriya da ke son shiga jam’iyya mai mulki.
Tun ashekarar 1986 ya fara tara wannan kuɗi bayan samun goyon bayan matarsa.
Kamen matashi ya biyo bayan rahoton da wani mazaunin garin da aka sakaya sunansa ya kai hedikwatar ’yan sanda ta Ngurore,