Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dangote ya sake rage farashin man fetur

Matatar mai ta Dangote ya sanar da sake sabon ragin farashin man fetur na N15 a gidajen da ke hulɗa da shi.

Tottenham ta lashe Gasar Europa bayan doke Manchester United

Tottenham Hotspur ta shafe shekaru 17 rabon ta da ta ɗauki kofi sai a bana.

Zargin Satar Fasaha: Kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan shari’ar BBC

Kotun ta ware ranar 3 ga watan Yuni, 2025 a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan taƙaddamar.

Sojoji da ’yan siyasa na taimaka wa Boko Haram da bayanai — Zulum

Sai dai Zulum ya roƙi Shugaba Tinubu da ya saurari shawarwarin jama’a domin kawo ƙarshen matsalar.

Hajjin 2025: Kashi 79 na maniyyatan Najeriya sun isa Saudiyya – NAHCON

Hukumar ta ce yanzu haka ta kwashe kashi 79 na maniyyatan Najeriya zuwa ƙasa mai tsarki.