Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: “Abba Al-Mustafa Ba Shi Da Hurumin Dakatar Da Fina-finanmu”

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan rigimar da ta balle tsakanin hukumar da masu shirya finafinai masu dogon zango.

Gwamnati za ta sayar da gidaje 753 da EFCC ta ƙwato a hannun Emefiele 

Gidajen na daga cikin dukiyoyin da EFCC ta ƙwato daga hannun Emefiele.

Mun dakatar da sanya tallan magungunan gargajiya a fina-finai – Abba

Abba ya ce dole ne a tantance tallan masu magungunan gargajiya.

Malamai sun gindaya sharaɗi kafin janye yajin aiki a Abuja 

Ƙungiyar ta tabbatar da cewar sai an biya waɗanda buƙatu nata sannan za ta janye yajin aikin.

Harin ’yan bindiga ya sa Zamfarawa sun koma kwana a jeji

Daga cikin waɗanda aka yi garkuwa da su har da wani magidanci da matansa biyu da ’ya’yansa uku a yankin Ƙaramar Hukumar Kaura Namoda