An kama matar ɗan ta’adda Ado Aliero da mahaifiyarsa a cikin maniyyata a Saudiyya
An kama matar Aliero da mahaifiyar tasa ne a birnin Madina bayan sun je yin ziyara gabanin fara aikin Hajji
Manyan Labarai
An kama matar Aliero da mahaifiyar tasa ne a birnin Madina bayan sun je yin ziyara gabanin fara aikin Hajji
A mafi yawan lokuta, sai ciwo ya kwantar da mutum sannan yake tunawa da likita.
Mazauna yankin sun roƙi gwamnati ta kafa musu sansanin soji domin daƙile hare-haren ‘yan bindiga.
Mataimakiyar ta sanar da murabus ɗinta a zaman majalisar na ranar Litinin.
Bidiyon ya haifar da cece-ku-ce, amma wasu na ganin jami’an tsaron Vatican suka da tsari da ƙa’ida ba irin a Najeriya ba.