Yadda ’ya’yan shugabanni ke musu yaƙi da ’yan adawa
Yanayin da ‘ya’yan masu mulki ke shiga harkokin mulki ko siyasa na nuna raunin dimokuraɗiyya a Najeriya.
Manyan Labarai
Yanayin da ‘ya’yan masu mulki ke shiga harkokin mulki ko siyasa na nuna raunin dimokuraɗiyya a Najeriya.
Shugaban Karamar Hukumar Kaiama, ya ce ba za su zuba ido ba a riƙa samun hatsarin kwale-kwale kusan duk shekara.
Idan har za a dubi tarihi da kuma yanayi, ai an san Masarautar Katsina haka ya kamace ta ta tsaya.
Har yanzu babu wata sanarwa daga hukumomin tsaro dangane da harin.
Tinubu ya tafi bikin rantsuwar ne bayan samun goron gayyata daga fadar Vatican.