Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu zai halarci rantsar da sabon Fafaroma Leo

Fadar shugaban ƙasar ta ce cikin takardar gayyatar sabon fafaroman ya bayyana alaƙar ƙashin kai da Najeriya, yana mai cewa ”ƙasarka mai girma na

Tinubu ya ƙaddamar da jirage 2, ya buƙaci a kawo ƙarshen matsalar tsaro

Shugaban ya ce ci gaban ƙasa ya dogara ne ga zaman lafiya da tsaro.

Cikin makonni kaɗan Obasanjo ya murƙushe Boko Haram — Atiku

Atiku ya ce shugabannin yanzu sun gaza ɗaukar matakan da suka dace wajen kawo ƙarshen matsalar tsaro.

BUA ya yi alkawarin karya farashin shinkafa

Abdul Samad mai kamfanin BUA ya ce suna tattaunawa da Dangote kan yadda za su karya farashin siminiti

Layya: Akwai yiwuwar tsananin tsadar raguna

Wannan na zuwa ne bayan da gwamnatin sojin ƙasar Jamhuriyar Nijar taharamta kan fitar da dabbobi zuwa ƙasashen ƙetare